Search

Home > Wasanni > Fara wasannin gasar Firimiyar Ingila na kakar shekarar 2024/2025
Podcast: Wasanni
Episode:

Fara wasannin gasar Firimiyar Ingila na kakar shekarar 2024/2025

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:55
Publish Date: 2024-10-14 09:28:29
Description:

A ranar 16 ga watan Agustan wannan shekarar ce dai aka faro kakar wasan shekarar 2024/2025 a gasar Firimiyar Ingila, inda akwa yanzu kowace ƙungiya ta samu nasarar buga wasanni 7-7.

Tuni gasar ta soma nisa, inda Liverpool take a saman teburi da maki 18, yayinda Arsenal da Manchester City ke biye mata da maki, 17, kowannen su.

A matsayin matashiya bari muje ga Aminu Halilu Tudun Wada, mai sharhi kan lamuran wasanni.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes