Search

Home > Wasanni > Koma bayan da harkokin wasanni ke fuskanta a Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Koma bayan da harkokin wasanni ke fuskanta a Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2024-09-16 08:41:10
Description:

Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan koma bayan da harkar wasannin ke fuskanta a Najeriya.

Najeriya daya ce daga cikin kasashen da suka yi suna a fagen wasanni a duniya, inda ake ganinta a sahun gaba wajen wakiltar nahiyar Afrika.

To sai dai a baya-bayan nan kasar na fuskantar koma baya a bangare, musamman idan aka yi la’akari da rashin katabus din da ta yi a lokacin gasar Olympics da aka gudanar a birnin Paris.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes