Search

Home > Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare > Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Podcast: Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Episode:

Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta

Category: News & Politics
Duration: 00:08:13
Publish Date: 2025-11-28 16:28:44
Description:

Kamar yadda aka saba a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na bai wa  masu sauraro damar faɗin albarkacin bakinsu kan baututuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, siyasa, zamantakewa da dai sauransu.

A yau ma mun baku wannan dama, kamar yadda za ku ji ra'ayoyi mabanbanta idan kuka latsa alamar sauti....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai