Search

Home > Lafiya Jari ce > Lafiya Jari ce - Najeriya ta samar da sabon salon wayar da kan al’umma game da annobar Corona
Podcast: Lafiya Jari ce
Episode:

Lafiya Jari ce - Najeriya ta samar da sabon salon wayar da kan al’umma game da annobar Corona

Category: News & Politics
Duration: 00:10:01
Publish Date: 2021-08-16 10:14:05
Description: Shirin wannan mako zai yada zango ne a tarayyar Najeriya inda gwamnatin kasar ta kara fidda sabon salon wayar da kan al’umma game da tabbatuwar annobar Corona, da kuma rungumar allurar rigakafin ta. Wannan ce ta sa gwamnatin ta yi hadin gwiwa da wasu da kungiyoyin mata don taka irin tasu rawar game da fatattakar cutar a kasar a wani taro da hukumar lafiya matakin farko ta shirya d kungiyar mata mai taken MUM. Rukayya Abba Kabara ce ta jagoranci shirin a yau.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7