Search

Home > Lafiya Jari ce > Halin da Codeine ke jefa matasa a Najeriya kashi (2)
Podcast: Lafiya Jari ce
Episode:

Halin da Codeine ke jefa matasa a Najeriya kashi (2)

Category: News & Politics
Duration: 00:10:02
Publish Date: 2018-05-20 21:00:00
Description: Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya dore ne kan na makon jiya, in da ya tattauna kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na haramta shigo da magungunan da ke dauke da sinadarin Codeine saboda yadda matasa suka dauki sinadarin a matsayin wani abin maye, lamarin da ke matukar gurbata rayuwar matasan kamar yadda za ku ji a cikin shirin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7