Search

Home > Lafiya Jari ce > Maganin gargajiya na warkar da Kanjamau da Kansa
Podcast: Lafiya Jari ce
Episode:

Maganin gargajiya na warkar da Kanjamau da Kansa

Category: News & Politics
Duration: 00:10:35
Publish Date: 2018-10-07 21:00:00
Description: Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da maganin gargajiya da ke warkar da masu dauke da miyagun cutuka kamar Kanjamau da Kansa. Kiyasin Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa, ana asarar rayukan miliyoyin mutane a kowacce shekara sakamakon kamuwa da wadannan cutuka biyu. Shirin ya kuma yi nazari kan yadda ake sarrafa kayan itatuwa da kuma abinci wajen magance cutuka da dama.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7