Search

Home > Kasuwanci > Matakin babban bankin Najeriya game da ƙaruwar ayyukan damfara a tashohin POS
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Matakin babban bankin Najeriya game da ƙaruwar ayyukan damfara a tashohin POS

Category: News & Politics
Duration: 00:10:13
Publish Date: 2025-09-10 07:21:24
Description:

Shirin a wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan sabon matakin Babban bankin Najeriya CBN da ya umarci bankunan kasuwanci da sauran cibiyoyin hada-hadar kuɗi da su sanya na’urar bin diddigi ta taswira wato GPS a tashoshin POS a fadin ƙasar, a wani mataki na dakile ɓata gari a bangarori daban-daban masamman ma ayyukan ƴan damfara.

Latsa alamar sauti domin sauraaron cikakken shirin......

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7