Search

Home > Kasuwanci > Yadda faduwar darajar naira ta taimaka wa ƴan Najeriya da ke safara zuwa Nijar
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Yadda faduwar darajar naira ta taimaka wa ƴan Najeriya da ke safara zuwa Nijar

Category: News & Politics
Duration: 00:09:49
Publish Date: 2025-09-03 10:25:14
Description:

Shirin kasuwa akai miki Dole na wanan makon tare da Abdulkadir Haladu Kiyawa ya mayar da hankali ne kan yadda karya darajar Naira da gwamnatin Najeriya ta yi, ke ci gaba da haɓaka tattalin arziƙin ƙasashen da ke maƙwabtaka ita waɗanda ke amfani da kuɗin CFA.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7