Search

Home > Kasuwanci > Janye tallafin mai: Ta yaya tallafin gwamnatin Najeriya zai kai ga marasa galihu?
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Janye tallafin mai: Ta yaya tallafin gwamnatin Najeriya zai kai ga marasa galihu?

Category: News & Politics
Duration: 00:10:15
Publish Date: 2023-08-23 10:07:34
Description:

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako ya yada zango ne tarayyar Najeriya, inda Gwamnatin kasar ta ware kusan Naira biliyan 200, wanda ta rabawa jihohi 36 na kasar da birnnin tarayya Abuja da kuma motocin shinkafa, domin ragewa talakawa radadin da janye tallafin man fetur ya jefasu ciki. 

Ta yaya wannan tallafi zai kai ga marasa galihu, wadanda akayi dominsu? Abin da Shirin zai maida hankali akai kenan 

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7