Search

Home > Kasuwanci > Kasuwar baje koli a garin Jos na Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Kasuwar baje koli a garin Jos na Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:02
Publish Date: 2016-11-15 20:00:00
Description: Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Abdoulkarim Ibrahin Shikal ya mayar da hankali ne kan bikin kasuwar baje koli ta duniya da aka gudanar a karon farko  cikin shekaru shida a birnin Jos na jihar Filato da ke Najeriya. An dai shafe tsawon shekaru shida ba tare da an gudanar da bikin kasuwar baje kolin ba saboda matsalar tsaro.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7