Search

Home > Kasuwanci > Cece-kuce kan matakin hana shigo da mota a Najeria
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Cece-kuce kan matakin hana shigo da mota a Najeria

Category: News & Politics
Duration: 00:10:17
Publish Date: 2016-12-13 20:00:00
Description: Shirin kasuwa a kai miki na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na hana shigo da motoci ta kasa sai dai ta tashar jiragen ruwa, abin da ya janyo cece-kuce daga sassa daban daban na kasar, in da wasu suka yaba da matakin, yayin da kuma wasu suka yi Alla-Wadai da shi. A ranar 1 ga watan Janairu mai zuwa ne shirin zai fara aiki gadan-gadan.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7