Search

Home > Bakonmu a Yau > IMF ya sake kira ga Najeriya kan neman soke tallafin man fetur
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

IMF ya sake kira ga Najeriya kan neman soke tallafin man fetur

Category: News & Politics
Duration: 00:03:38
Publish Date: 2022-02-09 10:47:23
Description: Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya sake kira ga gwamnatin Najeriya da ta soke tallafin man fetur da kuma farashin canjin kudade a hukumance, tare da daukar matakan rage radadin da hakan zai haifarwa marasa karfi. A ranar 24 ga watan Janairun da ya gabata ne dai gwamnatin Najeriya ta bayyana dage shirinta na cire tallafin man fetur a bana, matakin da IMF ya ce ba zai dore ba. Kan haka Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dr Kasim Kurfi masanin tattalin arziki da ke Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2