Search

Home > Bakonmu a Yau > Halin da ayyukan hakar ma'adanai ke ciki a Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Halin da ayyukan hakar ma'adanai ke ciki a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:24
Publish Date: 2022-02-07 18:16:45
Description: Najeriya na daya daga cikin kasashen da Allah ya wadata su da ma’adinan karkashin kasa, amma kuma rashin kyakyawan tsari ya hana kasar cin moriyar wannan arziki kamar yadda ya dace. Wannan ya sa ake samun mutanen dake hakar da ma’adinan ta barauniyar hanya, cikin su harda baki yan kasashen waje. Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Alhaji Murtala Ahmadu Laushi, daya daga cikin fitattun masu kamfanonin hakar ma’adinan a Najeriya, kuma ga yadda tattaunawar ta gudana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2