Search

Home > Bakonmu a Yau > Buhari ya bukaci sake nazari kan yawan haihuwa a Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Buhari ya bukaci sake nazari kan yawan haihuwa a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:43
Publish Date: 2022-02-04 18:51:41
Description: Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon shirin yawan jama’a na kasa, inda ya bukaci sake nazari a kan yawan haihuwar da ake samu a cikin kasar. Shugaban yace yanzu haka kashe 72 na yawan jama’ar Najeriya matasa ne dake kasa da shekaru 30, saboda haka ya dace a shawo kan yawan haihuwar da ake samu. Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Yusuf Abdu Misau na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa dake Bauchi, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2