Search

Home > Bakonmu a Yau > Yanayin da jama'a ke rayuwa a jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin mulki a Burkina Faso
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Yanayin da jama'a ke rayuwa a jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin mulki a Burkina Faso

Category: News & Politics
Duration: 00:03:13
Publish Date: 2022-02-03 15:42:54
Description: A jamhuriya Nijar, fargabar yajin aikin da ake samu a wasu kasashe ya haifar da rade radi a cikin kasar, musamman yadda ake yadawa a kan shafukan sada zumunta, kwanaki kadan bayan sojoji sun karbe mulki a makwafciya kasar ta Burkina Faso, lamarin da ake ganin zai iya yin tasiri ta fuskar zaman lafiya kasar. Yayinda a daya geffen dakarun Jamhuriyar Nijar ke samu nasarar fatattakar mayakan kungiyar dake da’awar kafa daular musulunci a Afrika ta yamma  ISWAP,mayakan da suka yi kokarin kai wani harin kwantar bauna a Chetima Wangou dake yankin Diffa dab da kogin Chadi. Akan wannan wakilin mu Umar Sani ya tattauna da Malan Hamma Alasane, kwararre kan sha’anin sadarwa a jami’ar garin Agadas ga kuma yadda tattaunawa su ta kasance.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2