Search

Home > Bakonmu a Yau > Abba Seidik kan matakin Mali na korar jakadan Faransa dake kasar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Abba Seidik kan matakin Mali na korar jakadan Faransa dake kasar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:54
Publish Date: 2022-02-01 18:36:27
Description: Kasashen Turai na ci gaba da mayar da martani dangane da matakin kasar Mali na korar jakadan Faransa da ke kasar, wannda ake saran ya fitce daga kasar a wannan Laraba, ko da yake hankulan jama’a ya karkata kan makomar dangantakar Faransa da wasu kasashen yankin. Kuma kan haka ne Abdoulaye   Issa ya tattauna da Dr. Saddik Abba, masanin harkokin siyasar kasashen yankin Sahel, Ga kuma yadda  zantawar su ta gudana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2