Search

Home > Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare > Ra'ayoyin masu saurare kan kama Simon Ekpa mai fafutukar kafa ƙasar Biafra
Podcast: Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Episode:

Ra'ayoyin masu saurare kan kama Simon Ekpa mai fafutukar kafa ƙasar Biafra

Category: News & Politics
Duration: 00:10:06
Publish Date: 2025-09-03 16:38:00
Description:

Kotun ƙasar Finland ta ɗaure Simon Ekpa mai fafutukar kafa ballewar Biafra daga Najeriya shekaru 6 a gidan yari, saboda samun sa da laifufukan ta’addanci.

 

Wannan hukunci na zuwa ne a daidai lokacin ake ci gaba da tsare ɗaruruwan mutane a gidajen yarin Najeriya bisa zargin aikata ta’addanci, amma kotuna sun gaza hukuntar da su.

Shin ko me za ku ce a game da wannan hukunci da kotun ƙasar Finland ta yanke?

Meye ra’ayoyinku a game da gazawar kotunan Najeriya wajen hukunta waɗanda ake tuhuma da aikata irin waɗannan laifuka a cikin gida?

Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai