Search

Home > Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare > Ra'ayoyin masu saurare kan alfanun sulhu da 'yanbindiga ko akasanin haka a Najeriya
Podcast: Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Episode:

Ra'ayoyin masu saurare kan alfanun sulhu da 'yanbindiga ko akasanin haka a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:12
Publish Date: 2025-08-21 17:19:22
Description:

A Najeriya muhawara ta ɓarke game da buƙatar sulhu da ƴan ta’adda maimakon amfani da ƙarfin Soji, kodayake an samu mabanbantan ra’ayoyi daga ɓangaren masana a fannin na tsaro lura da yadda suka ce irin wannan sulhu ya gaza amfanarwa a yankuna da dama duk da cewa anga alfanunsa a wasu yankunan.

Yaya kuke kallon wannan batu?

Shin kuna ganin sulhu ko kuwa amfani da ƙarfin soji shi ne mafi  a’ala wajen yaƙi matsalolin tsaron Najeriyar?

Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkaci bakinku a kai.

Latsa alamar sauti domin sauraren shirin tare da Abida Shu'aibu Baraza....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai