Search

Home > Mu Zagaya Duniya > Kisan shugaban Hezbollah ya janyo wa Isra'ila ɗimbim hare-hare daga Iran
Podcast: Mu Zagaya Duniya
Episode:

Kisan shugaban Hezbollah ya janyo wa Isra'ila ɗimbim hare-hare daga Iran

Category: News & Politics
Duration: 00:19:59
Publish Date: 2024-10-05 07:22:47
Description:

Daga cikin  Labarun da suka fi ɗaukar hankali a makon da ya ƙare akwai jerin makamai masu linzamin da Iran ta kai wa Isra’ila hari da su, a yayin da ita kuma Isra’ilar ta karkatar da hare-haren da take kai wa a Gaza zuwa Kudancin Lebanon, h da zummar murkushe mayakan Hezbolla

A Najeriya kuwa ɗimbin Iyallai ne suka shiga alhinin rashin da suka yi, biyo bayan nuutsewar da wani jirgin ruwa yayi ɗauki da fasinjoji sama da 300 da ke ƙoƙarin tsallaka kogin Kwara domin zuwa taron Maulidi.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
1K+ Episodes
Labarai