Search

Home > Mu Zagaya Duniya > Bitar labaran mako: Yara miliyan 240 da basa zuwa makaranta a sassan Duniya
Podcast: Mu Zagaya Duniya
Episode:

Bitar labaran mako: Yara miliyan 240 da basa zuwa makaranta a sassan Duniya

Category: News & Politics
Duration: 00:20:10
Publish Date: 2022-09-03 15:40:45
Description: Shirin Mu zagaya Duniya tare da Nura Ado Suleiman da ke bitar muhimman labaran da suka faru a makon da ya gabata, a wannan karon shirin ya yi waiwaye kan wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ke nuna yadda aka samu karuwar yaran da basa zuwa makaranta zuwa yara sama da miliyan 240 sai kuma yadda yara dubu 22 suka rasa rayukansu saboda gurbatar iska a jihar Lagos. Ayi saurare Lafiya. 
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
1K+ Episodes
Labarai