Search

Home > Dandalin Siyasa > Komawar Hama Amadou Nijar
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Komawar Hama Amadou Nijar

Category: News & Politics
Duration: 00:20:55
Publish Date: 2015-11-15 20:00:00
Description: Shirin Dandalin siyasa ya leka Jamhuriyyar Nijar inda Hama Amadou babban mai adawa da Mahammadou Issoufou ya dawo gida Nijar ya shafe lokaci yana buya a Faransa kan tuhumar da ake masa game da mallakar jarirai ba kan ka'idar dokar kasa ba. Shirin kuma ya yi bayani akan dambarwar siyasar Jihar Taraba a Najeriya. Shirin ya tabo batun taron PDP mai adawa da ta nemi afuwar 'Yan Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai