Search

Home > Dandalin Siyasa > Rikicin Kasafin Kudi a Najeriya
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Rikicin Kasafin Kudi a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:20:23
Publish Date: 2016-04-15 21:00:00
Description: Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna kan sabanin da ake samu tsakanin bangaren Zartarwa da Majalisar Dokokin Najeriya a game da Kasafin Kudi wanda har yanzu Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ki sanya wa hannu. Sannan shirin ya tabo rikicin Siyasa a Nijar inda ake ta cece-kuce kan yawan Ministocin da Shugaba Mahamadou Isooufou ya nada.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai