Search

Home > Dandalin Siyasa > Fatan yan Najeriya dangane da sabuwar Majalisa bayan zabe
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Fatan yan Najeriya dangane da sabuwar Majalisa bayan zabe

Category: News & Politics
Duration: 00:10:58
Publish Date: 2019-04-03 10:56:14
Description: Bayan wata daya da kawo karshen zaben Shugaban kasa da na wasu yan majalisu a Najeriya,hankulan yan kasar da dama ya koma zuwa zauren Majalisa . Haka zalika wasu daga cikin yan majalisun da suka samu goyan bayan jama'a sun sheidawa Bashir Ibrahin Idris a cikin shirin Siyasa fatan su da kuma irinn  rawar da za su iya takawa a Majalisa don kawo sauyi  a siyasar kasar,banda haka wasu sun bayyana damuwa  a kai.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai