Search

Home > Dandalin Siyasa > Dandalin Siyasa - Jihohin da Abacha ya kirkiro sun yi shekaru 20
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Dandalin Siyasa - Jihohin da Abacha ya kirkiro sun yi shekaru 20

Category: News & Politics
Duration: 00:20:04
Publish Date: 2016-10-15 13:49:14
Description: Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne game da bikin cika shekaru 20 da jihohi 6 suka gudanar wadanda Marigayi Janar Sani Abacha ya kirkiro a shekarar 1996. Shirin ya mayar da hankali a Jihohin Gombe da Zamfara. Shin kwanliya ta biya kudin sabulu? Sannan shirin ya tabo muhawarar da ake a Majalisar Dattijai kan wani kudirin doka na Daidaiton jinsi wato kudirin doka da zai ba mata damar yin kafada da kafada da maza wanda ke yin karo da addini.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai