Search

Home > Dandalin Siyasa > Dandalin Siyasa - Tasirin Na'urar Tantance Kuri'u a zaben Najeriya
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Dandalin Siyasa - Tasirin Na'urar Tantance Kuri'u a zaben Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:04
Publish Date: 2018-11-08 07:23:03
Description: Sashen Hausa na RFI na farin cikin gabatar muku da sabon shirin Dandalin Siyasa da zai rika nazari game da al'amuran da suka shafi siyasar Najeriya, Nijar, Afrika da sauran kasashen duniya. Shirin na makon farko tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da tasirin na'urar tantance masu kada kuri'u a zaben Najeriya, abin da masana ke cewa, ta na taka muhimmiyar rawa wajen magance matsalar magudi.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai