Search

Home > Dandalin Siyasa > Dandalin Siyasa - Takaddama ta kaure a wasu jam'iyyun siyasar Najeriya
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Dandalin Siyasa - Takaddama ta kaure a wasu jam'iyyun siyasar Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2018-11-28 03:05:17
Description: A cikin shirin dandalin Siyasa, Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa takaddama da ta kaure a yankin arewa maso gabacin Najeriya. Datijen wannan yankin sun bukaci a goyawa daya daga cikin yan takara a zaben Shugabancin kasar baya,labarin da wasu suka musanta. Bashir Ibrahim Idris ya samu zantawa da wasu daga cikin datijen yankin a cikin shirin  Dandalin siyasa daga nan Rfi.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai