Search

Home > Dandalin Siyasa > Dandalin Siyasa - 2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Dandalin Siyasa - 2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:37
Publish Date: 2019-02-13 04:28:37
Description: Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari kan halin da siyasar Najeriya ke ciki, yayinda ya rage kwanaki kalilan a gudanar da zabukan kasar na 2019 a matakai daban daban. Sai kuma tsokaci da shirin ya yi kan yadda hankulan kasashen duniya ya karkata zuwa kan zabukan Najeriyar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai