Search

Home > Dandalin Siyasa > Shugaba Buhari ya lashe zaben Najeriya wa'adi na biyu
Podcast: Dandalin Siyasa
Episode:

Shugaba Buhari ya lashe zaben Najeriya wa'adi na biyu

Category: News & Politics
Duration: 00:11:01
Publish Date: 2019-02-27 20:00:00
Description: Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da nasarar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu ta sake lashe kujerar shugabancin kasar wa'adi na biyu bayan doke babban abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar. Tuni Jam'iyyar PDP ta bayyana sakamakon zaben a matsayin mara inganci tana mai zargin tafka magudi a zaben,yayinda ta ce, za ta shigar da kara a kotu.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai