Search

Home > Bakonmu a Yau > Buba Galadima kan kafa sabuwar jam'iyyar APC
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Buba Galadima kan kafa sabuwar jam'iyyar APC

Category: News & Politics
Duration: 00:03:43
Publish Date: 2018-07-04 19:00:00
Description: ‘Ya’yan kungiyar tsaffin ‘yan Jam’iyyar PDP da ke APC, sun sanar da ballewa tare da kafa sabuwar jam’iyyar APC da suka sanya wa sunan R-APC, wadda suka ce itace halastaciyya. Mun nemi ji daga bakin shugaban sabuwar jam’iyyar ta R-APC Alhaji Buba Galadima, wanda ya yi wa Garba Aliyu Zaria karin bayani yayin zantawarsu ta wayar tarho.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai