Search

Home > Bakonmu a Yau > Dakta Abubakar Ango kan rikicin 'yan arewan kasar Kamaru
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Dakta Abubakar Ango kan rikicin 'yan arewan kasar Kamaru

Category: News & Politics
Duration: 00:03:33
Publish Date: 2018-07-08 21:00:00
Description: Yankunan kasar Kamaru na masu amfani da Ingilishi na ci gaba da fuskantar tashe tashen hankula, duk da cewa gwamnatin Kamaru hadi da masuruwa da tsaki na kokarin ganin an shawo kan rikicin da kunno kai a yankunan, tun bayan da jagororinsu suka sha alwashin ballewa daga kasar ta Kamaru. Kan wannan matsala ce Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Abubakar Ango malami a Jami'ar Marwa da ke Kamaru.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai