Search

Home > Bakonmu a Yau > Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019

Category: News & Politics
Duration: 00:03:27
Publish Date: 2018-07-09 21:00:00
Description: Yanzu haka akalla Jam’iyyun adawa kusan 40 suka hada kai a Najeriya domin kalubalantar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben shekara mai zuwa, cikin su harda wasu yayan jam’iyyar su ta APC da kuma babbar Jam’iyyar adawa da ta PDP. Bayan wani bikin sanya hannu kan yarjejeniyar aiki da suka sanyawa hannu a Abuja, shugabannin Jam’iyyun sun bayyana kwarin gwuiwar sun a kauda APC saboda abinda suka kira kasa yiwa yan Najeriya aiki. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Kole Shettima na Mc Arthur Foundation kan wannan yunkuri, kuam ga yadda zantawar su ta gudana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai