Search

Home > Bakonmu a Yau > Shehu Ashaka kan rikicin makiyaya a Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Shehu Ashaka kan rikicin makiyaya a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:51
Publish Date: 2018-07-09 21:00:00
Description: Rikicin makiyaya na ci gaba da addabar wasu jihohi a Najeriya, lamarin da ke haddasa asarar rayuka da dama, abin da ke tayar da hankulan hukumomin kasar da ke kokarin shawo kan matsalar. Alhaji Shehu Ashaka, daya daga cikin dattijan Najeriya ya bada shawara kan yadda za a magance wannan matsala a hirarsa da Abubakar Isa Dandago.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai