Search

Home > Bakonmu a Yau > Magajin garin Abala Bubakar Umaru kan kwararowar baki 'yan Mali garin
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Magajin garin Abala Bubakar Umaru kan kwararowar baki 'yan Mali garin

Category: News & Politics
Duration: 00:03:44
Publish Date: 2018-07-22 21:00:00
Description: Mazauna yankin Abala da ke arewacin jihar Tillabery na jamhuriyar Nijar na cikin hali na fargaba, sakamakon yadda ake cigaba da kwararar mutane tare da dabbobi daga makociyar kasar wato Mali zuwa yankin. Mutanen na kwarara ne sakamakon fadan da ake fama da shi a wasu yankuna na kasar ta Mali saboda rashin hukuma, kamar dai yadda dan majalisar dokokin Nijar sannan kuma mataimakin magajin garin Abala Bubakar Umaru ke cewa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai