Search

Home > Bakonmu a Yau > Dr Bala Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria kan taron yaki da cutar HIV Aids a Holland
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Dr Bala Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria kan taron yaki da cutar HIV Aids a Holland

Category: News & Politics
Duration: 00:03:23
Publish Date: 2018-07-23 21:00:00
Description: Wakilai da suka hada da masnaa da kuma masu fafutuka sama da dubu 15 ne ke halartat taron kasa da kasa karo na 22 kan yadda inganta matakan yaki da cutar AIDS ko kuma SIDA, wanda a wannan karo yake gudana a birnin Amsterdan na kasar Holland. Taron na bana na gudana ne a cikin wani yanayi da masana ke gargadi dangane da yadda karancin kudi ke neman haddasa cikas ga irin matakan da ake dauka domin yaki da cutar. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Bala Sani Garko, na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, dangane da wannan taro da kuma kalubalen da ake fuskanta fage yaki da cutar ta HIV.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai