Search

Home > Bakonmu a Yau > Ƙungiyar Transparency International ta soki matakin shelanta dokar-ta-ɓaci a Nijar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Ƙungiyar Transparency International ta soki matakin shelanta dokar-ta-ɓaci a Nijar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:28
Publish Date: 2025-12-30 08:39:40
Description:

A jamhuriyar Nijar yanzu haka ana ci gaba da mahawara dangane da matakin da mahukuntan ƙasar suka ɗauka da ke shelanta kafa dokar-ta-ɓaci, wanda a ƙarƙashinta gwamnati za ta iya yin amfani da illahirin al’ummar ƙasar da kuma dukiyoyinsu a duk lokacin da ta ga ya dace don tunkarar barazanar tsaro.

Maman Wada na ƙugiyar Transaparency International reshen Nijar Ga dai abin da ya shaida wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Shiga alamar sauti domin sauraron karin bayani.....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai