Search

Home > Bakonmu a Yau > Amb Abubakar Cika kan zargin Najeriya da AES ke yi na keta haddin samaniyarsu
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Amb Abubakar Cika kan zargin Najeriya da AES ke yi na keta haddin samaniyarsu

Category: News & Politics
Duration: 00:03:36
Publish Date: 2025-12-10 08:50:22
Description:

Ƙasashen AES da suka hada da Mali da Nijar da kuma Burkina Faso, sun ƙalubalanci Najeriya sakamakon saukar gaggawar da jirgin sojin ta da ya yi a Burkina. Waɗannan ƙasashe na zargin Najeriya da keta haddin sararin samaniyar yankin su. Domin tattauna wannan batu da kuma yunkurin juyin mulkin da ya gudana a Benin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Amb Abubakar Cika, tsohon Jakadan Najeriya a Iran.

Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana...........

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai