Search

Home > Bakonmu a Yau > Barr Abdullahi Jalo kan ƙoƙarin warware barazanar Trump na kai hari Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Barr Abdullahi Jalo kan ƙoƙarin warware barazanar Trump na kai hari Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:37
Publish Date: 2025-11-06 10:30:09
Description:

Yayin da ake ci gaba da lalubo hanyar warware matsalar barazanar Donald Trump na kai hari Najeriya, wasu masana na bayyana cewar ta hanyar diflomasiya kawai za a iya warware wannan dambarwa. Barr Abdullahi Ibrahim Jalo na ɗaya daga cikin su.

Ku latsa alamar sauti don sauraron yadda tattaunawar su da Bashir Ibrahim Idris ta gudana..............

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai