Search

Home > Bakonmu a Yau > Shu'aibu Mikati akan tasirin barazanar Trump ga tattali arzikin Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Shu'aibu Mikati akan tasirin barazanar Trump ga tattali arzikin Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:29
Publish Date: 2025-11-05 09:50:28
Description:

Barazanar Shugaban Amurka Donald Trump kan Najeriya na ci gaba da janyo cecekuce a ƙasar da kuma ƙetare, kuma tuni wannan batu ya fara tasiri a musamman kan tattalin arzikin ƙasar.

Faduwar hannayen jarin Najeriya da aka gani a wannan mako, ta janyo hankalin mutane yayin da ake ganin kai tsaye yana da alaƙa da barzanar ta Trump.

Rukayya Abba Kabara ta tattauna da kwararre kan harkokin tattalin arziki a Najeriya, Alhaji Shu’aibu Mikati kan wannan batu, ga kuma yadda tattaunawar tasu ta kasance.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai