Search

Home > Bakonmu a Yau > Ambasada Abubakar Cika kan barazanar kai wa Najeriya hari da Amurka ta yi
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Ambasada Abubakar Cika kan barazanar kai wa Najeriya hari da Amurka ta yi

Category: News & Politics
Duration: 00:03:37
Publish Date: 2025-11-04 08:02:26
Description:

Yayin da hukumomin Najeriya suka yi watsi da barazanar shugaban Amurka na kai wa ƙasar hari saboda zargin kashe Kiristoci, ƴan kasar da dama na ci gaba da bayyana ra'ayi a kan matsayin na shugaba Donald Trump. Daga cikin waɗanda suka bayyana ra'ayin su a kan wannan barazana har da tsohon Jakadan Najeriya a ƙasar Iran, Ambasada Abubakar Cika, kamar yadda za ku ji a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris.  

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai