Search

Home > Bakonmu a Yau > Usman Ture kan zaɓen shugaban ƙasar Cote d'Ivoire na gobe Asabar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Usman Ture kan zaɓen shugaban ƙasar Cote d'Ivoire na gobe Asabar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:04
Publish Date: 2025-10-24 16:40:45
Description:

A Cote d’Ivoire, a jajiberin zaɓen shugaban ƙasar, hukumomi sun ɗauki matakan da suka dace na ganin an gudanar da zaɓen ba tare da an fuskanci wata matsala ba.

To domin jin ko a ina aka kwana ,Abdoulaye Issa ya tattauna da Usman Ture,wani ɗan ƙasar ta Cote d’ivoire da ya karɓi katinsa na zaɓe.

Latsa alamar sauti domin jin yadda tattaunawarsu ta gudana...

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai