Search

Home > Bakonmu a Yau > Birgediya Tukur Gusau akan jita-jitar yunƙurin juyin mulki a Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Birgediya Tukur Gusau akan jita-jitar yunƙurin juyin mulki a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:08
Publish Date: 2025-10-20 08:17:47
Description:

Babbar Cibiyar rundinonin sojin Najeriya ta yi watsi da rahotannin dake cewa an yi yunkurin juyin mulkin a kasar, abinda ya kai ga kama wasu hafsoshi guda 16. Daraktan yada labaran Cibiyar janar Tukur Gusau ya shaidawa Bashir Ibrahim Idris a zantawarsu cewar, sojojin da aka kama ana tuhumar su ne da laifin saba dokoki na soji amma ba juyin mulki ba. Ga yadda zantawarsu ta gudana. 

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai