Search

Home > Bakonmu a Yau > Tattaunawa da Dr Abbati Bako game da buƙatar sauya lokacin zaɓe a Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Tattaunawa da Dr Abbati Bako game da buƙatar sauya lokacin zaɓe a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:25
Publish Date: 2025-10-15 09:11:11
Description:

Kwamitin Majalisun Najeriya da ke yiwa kundin tsarin mulki gyaran fuska ya bada shawarar sake dokar zaɓe ta yadda za a dinga gudanar da zaɓuɓɓuka a watan Nuwamba domin bada damar kammala shari'u kafin lokacin rantsar da waɗanda suka samu nasara.

Domin sanin tasirin wannan shiri, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abbati Baƙo mai sharhin kan harkokin siyasa ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance.

Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai