Search

Home > Bakonmu a Yau > Tsohon Jakadan Kamaru a Faransa Ambasada Muhd kan zaɓen ƙasar ta Afrika
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Tsohon Jakadan Kamaru a Faransa Ambasada Muhd kan zaɓen ƙasar ta Afrika

Category: News & Politics
Duration: 00:03:32
Publish Date: 2025-10-10 16:41:39
Description:

A ƙarshen wannan mako ne jama'ar ƙasar Kamaru za su kaɗa kuri'a a zaɓen shugaban ƙasa, inda ƴan takara 10 ke neman shugabanci, cikin su harda shugaba Paul Biya dake neman wa'adi na 8.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon Jakadan Kamaru a Faransa, Ambasada Muhammad Sani game da zaɓen.

Latsa alamar sauti domin sauraren tattaunawarsu...

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai