Search

Home > Bakonmu a Yau > Najeriya: 'Yansanda sun karɓi umarnin kotu na dena kama masu baƙi gilashin mota
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Najeriya: 'Yansanda sun karɓi umarnin kotu na dena kama masu baƙi gilashin mota

Category: News & Politics
Duration: 00:03:29
Publish Date: 2025-10-09 18:50:53
Description:

Rundunar Ƴansandan Najeriya ta sanar da karɓar umarnin kotu na dakatar da kama motocin dake ɗauke da bakin gilashi, inda ta umarci jami'an ta da su dakatar da kamen har zuwa lokacin da za'a kammala shari'ar.

Wannan ya biyo bayan rugawa kotu da wasu lauyoyi suka yi domin hana aiwatar da dokar da suka ce za ta take haƙƙin Bil Adama.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Barr Suleiman Muhammed, lauya mai zaman kansa.

Ku latsa alamar sauti domin jin tattaunawarsu...

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai