Search

Home > Bakonmu a Yau > Tattaunawa da AA Zaura kan rikicin matatar Dangote da PENGASSAN
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Tattaunawa da AA Zaura kan rikicin matatar Dangote da PENGASSAN

Category: News & Politics
Duration: 00:03:21
Publish Date: 2025-10-04 19:10:57
Description:

Yayin da ake ci gaba da tsokaci a kan matsalolin da suka shafi matatar Dangote da ƙungiyar PENGASSAN, wani hamshaƙin Dan kasuwa, Alhaji Abdulsalam Abdulkarim Zaura, ya buƙaci gwamnatin Najeriya da ta shiga lamarin domin kawo ƙarshensa.

Latsa alamar sauti domin sauraren tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai