Search

Home > Bakonmu a Yau > Dalilan rikici tsakanin Ɗangote da masu ruwa da tsaki a harkar man Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Dalilan rikici tsakanin Ɗangote da masu ruwa da tsaki a harkar man Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:31
Publish Date: 2025-09-30 08:04:57
Description:

A Najeriya, wani abu da ke neman ɗaure wa jama’a kai shi ne yadda ƙasa da shekara ɗaya da ƙddamar da ayyukanta, matatar mai ta Ɗangote ke fuskantar rigingimu daban daban, da suka haɗa da tsakaninta da dillalan mai masu zaman kansu, da ma’aikatan dakon mai wato NUPENG sai kuma wannan karo da PENGASSAN wato ƙungiyar manyan ma’aikatan mai da iskar gaz na ƙasar.

A game da waɗannan rigingimu ne Abdoulkarim Ibrahim Ibrahim Shikal ya zanta da masani harkar mai a ƙasar wato Alhaji Ɗayyabu Yusuf Garga, domin sanin wasu daga cikin dalilan faruwar hakan. Ga kuma zantawarsu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai