Search

Home > Bakonmu a Yau > Barista Ibrahim Cheɗi kan rahoton ICPC na ayyukan rashawa a ma'aikatun gwamnati
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Barista Ibrahim Cheɗi kan rahoton ICPC na ayyukan rashawa a ma'aikatun gwamnati

Category: News & Politics
Duration: 00:03:19
Publish Date: 2024-12-26 18:10:02
Description:

A ‘yan kwanakin da suka gabata, hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC a Najeriya ta fitar da rahoton cewa, kotun ƙolin ƙasar haɗi da wasu hukumomin gwamnati 14, sun gaza cin jarabawar nagarta da ɗa’a da ta ke yi, domin duba ayyukan rashawa a faɗin ƙasar a duk shekara.

Hauwa Halliru Gwangwazo ta tattauna da masanin shari’a a ƙasar, Barista Ibrahim Abdullahi Cheɗi, kan yadda su ke kallon girman matsalar a mahangar su ta shari’a.

Latsa alamar sauti domin sauraren yadda tataunawarsu ta kasance...

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai