Search

Home > Bakonmu a Yau > Amb Ibrahim Kazaure a kan matsalolin ƴan majalisar dattawan Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Amb Ibrahim Kazaure a kan matsalolin ƴan majalisar dattawan Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:33
Publish Date: 2024-07-18 09:15:08
Description:

Ƴan Najeriya sun fara bayyana damuwa kan yadda majalisar dattawa ke ɗaukar matakai akan mambobinta da suka bayyana ra’ayoyinsu akan halin da ƙasar ke ciki, wannan ya biyo bayan tuɓe sanata Ali Ndume daga muƙaminsa na mai tsawatarwa a Majalisa, wanda ke zuwa bayan dakatarwar da aka yi wa Sanata Abdul Ningi. Dangane da wannan matsala Bashir Ibrahim ya tattauna da tsohon Sanata kuma tsohon Minista Ambasa Ibrahim Kazaure.

Kuna iya latsa alamar sauti domin jin yadda zantawar ta su ta gudana...

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai