Search

Home > Bakonmu a Yau > Alh. Hakimi Jiga kan ranar abinci ta duniya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Alh. Hakimi Jiga kan ranar abinci ta duniya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:35
Publish Date: 2018-10-15 21:00:00
Description: INVITE- WORLD FOOD DAY IS TODAY Yau ne ranar da Majalisar Dinkin Duniya a matsayin ranar abinci ta Duniya, in da masana ayyukan da suka shafi noma da abinci ke muhawara game da in da aka kwana a kokarin wadata jama’a da abincin da suke bukata. Garba Aliyu Zaria ya  nemi ji daga bakin Sarkin Noman Najeriya, Alhaji Muhammadu Hakimi Jiga wanda kuma shi ne Sarkin Noman jihar Kebbi, ko manoman kasar sun noma wadataccen kayan abinci da jama'a za su ci har su tuna wannan rana?    
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai