Search

Home > Bakonmu a Yau > Aliyu Dawobe, jami’in hulda da manema labarai na Red Cross kan kisan ma'aikaciyarsu Hauwa Liman
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Aliyu Dawobe, jami’in hulda da manema labarai na Red Cross kan kisan ma'aikaciyarsu Hauwa Liman

Category: News & Politics
Duration: 00:02:52
Publish Date: 2018-10-16 21:00:00
Description: Kungiyar Agaji ta Red Cross a Najeriya ta bayyana kaduwar ta da kisan da kungiyar Boko Haram ta yiwa ma’aikaciyar ta Hauwa Liman, saboda abinda ta kira rashin biya mata bukata da gwamnatin Najeriya tayi. Sanarwar da kungiyar ta fitar ta hannun Daraktar ta a Afirka Patricia Denzi tayi Allah wadai da kisan, yayin da ta jajantawa iyalan Hauwa da kuma ma’aikatan kungiyar. Dangane da sanarwar da kuma matakan da kungiyar ke dauka, mun tattauna da Aliyu Dawobe, jami’in hulda da manema labarai na kungiyar ta Red Cross dake Abuja.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai